Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Should be contented in their situation
Ayoyi game da Should be contented in their situation
Ya kamata kowa yă kasance a matsayin da yake ciki sa’ad da Allah ya kira shi.
Kai bawa ne sa’ad da aka kira ka? Kada wannan yă dame ka, sai dai in kana iya samun ’yanci, sai ka yi amfani da wannan dama.