Beer-lahai-roi
An kuma san shi da: Lahai-roi
30.6800, 34.4900 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beer-lahai-roi
Ishaku kuwa ya zo daga Beyer-Lahai-Royi, gama yana zama a Negeb.
Bayan rasuwar Ibrahim, Allah ya albarkaci ɗansa Ishaku wanda a lokacin yana zama kusa da Beyer-Lahai-Royi.