Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Had each two tenons fitted into sockets of silver

5 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da Had each two tenons fitted into sockets of silver

  1. ka kafa katakan suna duban juna. Ka yi da dukan katakan tabanakul haka.

  2. ka kuma yi rammuka arba’in da azurfar da za a sa wa katakan nan ashirin. Za a sa kawunan katakan da aka fiƙe a cikin rammukan.

  3. tare da katakai a fiƙe ɗaura da juna. Haka suka yi da dukan katakan tabanakul.

  4. Suka yi katakai ashirin don gefen kudu na tabanakul

  5. suka kuma yi rammukan azurfa arba’in don katakan su shiga ƙarƙashinsu, rammuka biyu domin kowane katako, ɗaya ƙarƙashin kowanne da aka fiƙe.