Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: The gate of, a hanging of blue, purple, &c twenty cubits wide, suspended from four pillars, &c

2 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da The gate of, a hanging of blue, purple, &c twenty cubits wide, suspended from four pillars, &c

  1. “Domin ƙofar tentin, a saƙa labule mai tsayin kamu ashirin da lallausan zaren lilin mai ruwan shuɗi, da shunayya, da jan zare, mai aikin gwani, da katakai huɗu tare da rammukansu huɗu.

  2. Aka yi wa labulen ƙofar filin Tentin Sujada ado na ɗinki da na shuɗi, da na shunayya, da na jan zare, da na lallausan lilin, aikin gwaninta. Tsawonsa kamu ashirin, kuma kamar yadda labulen filin Tentin Sujada suke, tsayinsa kamu biyar ne,