Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: The cloud of glory rested on, by night and day during its abode in The wilderness

3 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da The cloud of glory rested on, by night and day during its abode in The wilderness

  1. Gama a cikin tafiyarsu duka, girgijen Ubangiji yana kan tabanakul da rana, da dare kuwa wuta yake cikinsa domin dukan Isra’ilawa su gani.

  2. A ranar da aka kafa Tenti na Alkawari, sai girgije ya rufe shi. Daga yamma har safe, girgijen da yake bisa tabanakul ya yi kama da wuta.

  3. Haka ya ci gaba da kasancewa; girgijen ya rufe shi, da dare kuma sai ya yi kamar wuta.