Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Took down, and put up
Ayoyi game da Took down, and put up
Duk sa’ad da za a gusar da tabanakul, Lawiyawa ne za su saukar da shi; kuma duk sa’ad da za a kafa shi, Lawiyawa ne za su yi haka. Duk wani dabam da ya je kusa da shi za a kashe shi.