Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Anointed and consecrated with oil

3 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da Anointed and consecrated with oil

  1. “Ka ɗauki man shafewa ka shafe tabanakul da duka abin da yake cikinsa; ka keɓe shi da dukan kayayyakinsa, zai zama tsarkake.

  2. Sa’an nan Musa ya ɗauki man keɓewa ya keɓe tabanakul da kuma kowane abin da yake cikinsa, ta haka ya tsarkake su.

  3. Sa’ad da Musa ya gama kafa tabanakul, sai ya shafe shi da mai, ya tsarkake shi tare da dukan kayayyakinsa, ya kuma shafe bagaden da mai, ya tsarkake shi da dukan kayayyakinsa.