Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Pitched their tents around
Ayoyi game da Pitched their tents around
Amma Lawiyawa za su kafa sansaninsu kewaye da tabanakul na Shaida. Don kada fushi yă fāɗo a kan al’ummar Isra’ilawa. Hakkin Lawiyawa ne su kula da tabanakul na Shaida.”
Kabilar Gershonawa za su yi sansani ta fuskar yamma, a bayan tabanakul.
Kohatawa za su yi sansani a kudu da tabanakul.
Shugaban iyalan Merari shi ne Zuriyel ɗan Abihayil. Za su yi sansani arewa da tabanakul.