Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: The fourth or outward of badgers' skins
Ayoyi game da The fourth or outward of badgers' skins
Ka yi abin rufe tentin da fatun raguna da aka rina ja, a kansa kuma ka rufe shi da fatun shanun teku.
Sai suka yi wa tentin murfi da fatun rago da aka rina ja, a bisa wannan kuwa akwai murfin fatun shanun teku.