Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Moses was commanded to make after a divine pattern

3 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da Moses was commanded to make after a divine pattern

  1. Ka ƙera wannan tabanakul da duk kayan da suke ciki da waje, daidai yadda zan nuna maka.

  2. “Ka yi tabanakul bisa ga fasalin da aka nuna maka a bisa dutsen.

  3. Suna hidima a cikin tsattsarkan wuri wanda yake hoto da kuma siffar abin da yake cikin sama. Shi ya sa aka gargaɗi Musa sa’ad da yana dab da gina tabanakul cewa, “Ka lura fa, ka yi kome daidai bisa ga zānen da aka nuna maka a kan dutsen.”