Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: The third of rams' skins dyed red
Ayoyi game da The third of rams' skins dyed red
Ka yi abin rufe tentin da fatun raguna da aka rina ja, a kansa kuma ka rufe shi da fatun shanun teku.
Sai suka yi wa tentin murfi da fatun rago da aka rina ja, a bisa wannan kuwa akwai murfin fatun shanun teku.