Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Anointed with holy oil

4 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da Anointed with holy oil

  1. Da waɗannan za ka yi man shafewa mai tsarki, yadda mai yin turare yake yi. Zai zama man shafewa mai tsarki.

  2. Sa’an nan ka yi amfani da shi don shafa wa Tentin Sujada, da akwatin alkawari,

  3. Sa’an nan Musa ya ɗauki man keɓewa ya keɓe tabanakul da kuma kowane abin da yake cikinsa, ta haka ya tsarkake su.

  4. Sa’ad da Musa ya gama kafa tabanakul, sai ya shafe shi da mai, ya tsarkake shi tare da dukan kayayyakinsa, ya kuma shafe bagaden da mai, ya tsarkake shi da dukan kayayyakinsa.