Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Contained the brazen altar and laver of brass

2 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da Contained the brazen altar and laver of brass

  1. Ya sa bagaden hadaya ta ƙonawa kusa da ƙofar tabanakul, Tentin Sujada, sa’an nan ya miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari a kansa, yadda Ubangiji ya umarce shi.

  2. Ya sa daro tsakanin Tentin Sujada da bagade, ya kuma zuba ruwa a cikinsa don wanki,