Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: Of the body
Ayoyi game da Of the body
Yanzu mun san cewa in an hallaka tentin duniyan nan da muke ciki, muna da wani gini daga Allah, madawwamin gida a sama, wanda ba da hannuwan mutum ne suka gina shi ba.
A ganina ya dace in tunashe ku muddin ina raye cikin tentin wannan jiki,