Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: All the pillars of, filleted with silver, &c
Ayoyi game da All the pillars of, filleted with silver, &c
Duk katakan da suke kewaye da filin, za a yi musu maɗaurai na azurfa da kuma ƙugiyoyi, da rammukan tagulla.
An yi rammukan sandunan da tagulla. An dalaye ƙugiyoyi da maɗauran da suke kan sandunan da azurfa; saboda haka dukan sandunan filin Tentin Sujada suna da maɗaurai na azurfa.