Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: The door of, a curtain of blue and purple suspended by gold rings from five pillars of shittim wood

4 ayoyi · 94 fannoni

Ayoyi game da The door of, a curtain of blue and purple suspended by gold rings from five pillars of shittim wood

  1. “Game da ƙofar shigar tenti kuwa, ka yi labule mai ruwan shuɗi, shunayya da jan zare na lallausan lilin da aka tuƙa, aikin gwani.

  2. Ka yi ƙugiyoyin zinariya domin wannan labule da katakai itacen ƙirya biyar, waɗanda aka dalaye da zinariya. Ka kuma yi zubi na tagulla biyar dominsu.

  3. Suka yi wa ƙofar tenti labulen shuɗi, shunayya, jan zare, da kuma lallausan lilin, aikin gwaninta;

  4. suka kuma yi dogayen sanduna biyar da ƙugiya dominsu. Suka dalaye saman dogayen sandunan da abin daurinsu da zinariya, suka kuma yi rammukansu guda biyar da tagulla.