Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabernacle: One hundred cubits long and fifty cubits wide
Ayoyi game da One hundred cubits long and fifty cubits wide
Tsayin filin zai zama kamu ɗari, fāɗinsa kuma kamu hamsin, tsayin labulensa na lallausan zaren lilin zai zama kamu biyar, a kuma yi rammukansa da tagulla.