Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Had folding doors of fir wood carved and golden
Ayoyi game da Had folding doors of fir wood carved and golden
Ya yi ƙofofi biyu na itacen fir, kowanne yana da shafi biyu da suke juyewa a maɗaurai.
Ya zāzzāna kerubobi, itatuwan dabino, da kuma furanni buɗaɗɗu a kansu, ya kuma dalaye su da zinariyar da aka buga daidai a kan sassaƙa.