Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Its magnificence
Ayoyi game da Its magnificence
“Haikalin da zan gina zai zama mai girma, domin Allahnmu ya fi dukan sauran alloli girma.
don su tanada mini katakai da yawa, domin haikalin da zan gina dole yă zama mai girma da kuma ƙasaitacce.