Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Sacred fire sent down from heaven at its dedication
Ayoyi game da Sacred fire sent down from heaven at its dedication
Sa’ad da dukan Isra’ilawa suka ga wutar na saukowa, ɗaukakar Ubangiji kuma tana a bisa haikalin, sai suka durƙusa a dakali da fuskokinsu a ƙasa, suka yi sujada suka kuma yi godiya ga Ubangiji suna cewa, “Ubangiji mai alheri ne, ƙaunarsa dawwammamiya ce har abada.”