Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: The whole inside and outside covered with gold

3 ayoyi · 72 fannoni

Ayoyi game da The whole inside and outside covered with gold

  1. Solomon ya rufe cikin haikalin da zinariya zalla, ya kuma gifta sarƙoƙin zinariya a gaban wuri mai tsarki na ciki, wanda aka dalaye da zinariya.

  2. Haka ya dalaye dukan cikin da zinariya. Ya kuma dalaye bagade na cikin wuri mai tsarki da zinariya.

  3. Ya shafe ginshiƙan saman ɗaki, madogaran ƙofofi, bangaye da kuma ƙofofin haikalin da zinariya, ya sassaƙa kerubobi a bangayen.