Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Told by the prophet that Solomon should build
Ayoyi game da Told by the prophet that Solomon should build
Sa’ad da kwanakinka suka ƙare, za ka huta tare da kakanninka, zan tā da zuriyarka, na cikinka, zan kuma sa mulkinsa ya kahu.
Shi zai gina gida domin Sunana, zan kuwa kafa gadon sarautarsa har abada.
Shi ne zai gina gida domina, zan kuma kafa sarautarsa har abada.