Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Employed thirty thousand Israelites in the work
Ayoyi game da Employed thirty thousand Israelites in the work
Sarki Solomon ya ɗebi ma’aikata daga dukan Isra’ila, su dubu talatin.
Ya riƙa aika su dubu goma-goma zuwa Lebanon kowane wata, saboda su yi wata ɗaya a Lebanon, watanni biyu kuma a gida. Adoniram ne ya lura da aikin gandun.