Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Appointed as a house of prayer

2 ayoyi · 72 fannoni

Ayoyi game da Appointed as a house of prayer

  1. waɗannan ne zan kai tsattsarkan dutsena in sa su yi farin ciki a gidana na addu’a. Hadayunsu na ƙonawa da sadakokinsu za su zama abin karɓa a bagadena; gama za a ce da gidana gidan addu’a domin dukan al’ummai.”

  2. Ya ce musu, “A rubuce yake, ‘Za a ce da gidana, gidan addu’a,’amma kuna mai da shi ‘kogon ’yan fashi.’ ”