Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: One hundred and twenty cubits high
Ayoyi game da One hundred and twenty cubits high
Shirayin da yake gaban haikalin kuma kamun ashirin ne da ya nausa ya ƙetare, fāɗin ginin kuma tsayinsa kamu ashirin ne. Ya shafe cikin da zinariya zalla.