Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Cedar of, carved with flowers, &c
Ayoyi game da Cedar of, carved with flowers, &c
An yi wa katakan itacen al’ul na cikin haikalin zāne mai fasalin gora da na buɗaɗɗun furanni. An rufe bangon ciki duka da itacen al’ul, har ba a ganin duwatsun ginin.