Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: The porch
Ayoyi game da The porch
Shirayin da yake gaban haikalin kuma kamun ashirin ne da ya nausa ya ƙetare, fāɗin ginin kuma tsayinsa kamu ashirin ne. Ya shafe cikin da zinariya zalla.