Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: All dedicated things placed in
Ayoyi game da All dedicated things placed in
Sa’ad da dukan aikin da Solomon ya yi domin haikalin Ubangiji ya gama, sai ya kawo abubuwan da mahaifinsa Dawuda ya keɓe a ciki, azurfa da zinariya da kuma dukan kayayyaki, ya kuwa sa su a cikin ma’ajin haikalin Allah.