Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Was twenty cubits every way

2 ayoyi · 72 fannoni

Ayoyi game da Was twenty cubits every way

  1. Ya gina Wuri Mafi Tsarki na can ciki, ya gina shi a can ƙuryar haikalin. Tsayinsa kamu ashirin ne, an manne masa katakan itacen al’ul tun daga ƙasa har zuwa sama.

  2. Tsawon wuri mai tsarki na ciki kamu ashirin, fāɗin kamu ashirin, tsayin kuma kamu ashirin. Ya dalaye cikin da zinariya zalla, ya kuma dalaye bagade al’ul ɗin.