Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Temple: Prayed that Solomon might have wisdom to build
Ayoyi game da Prayed that Solomon might have wisdom to build
Ka kuma ba ɗana Solomon cikakkiyar zuciya don yă kiyaye umarnanka, farillanka da ƙa’idodinka yă kuma yi kome don yă gina ƙasaitaccen gini wanda na riga na yi tanadi dominsa.”