Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Trust in
Ayoyi game da Trust in
Da farko dai, ku nemi mulkin Allah da kuma adalcinsa, za a kuwa ba ku dukan waɗannan abubuwa.
Saboda haka kada ku damu game da gobe, gama gobe zai damu da kansa. Damuwar yau ma ta isa wahala.
“Kada ku riƙe wata zinariya ko azurfa ko jan ƙarfe a aljihunanku,
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku.
Kai, ko gashin kanku ma duk an ƙidaya su.
Saboda haka kada ku ji tsoro; kun fi kanari masu yawa, daraja nesa.