Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Providing for his creatures

5 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Providing for his creatures

  1. Waɗannan duka suna dogara gare ka don ka ba su abincinsu a daidai lokaci.

  2. Sa’ad da ba su da shi, sai su tattara shi; sa’ad da ka buɗe hannunka, sukan ƙoshi da abubuwa masu kyau.

  3. Wanda kuma ke ba da abinci ga kowace halitta. Ƙaunarsa madawwamiya ce.

  4. Yakan tanada wa shanu abinci da kuma saboda ’ya’yan hankaki sa’ad da suka yi kira.

  5. Ku dubi tsuntsayen sararin sama mana; ba sa shuki ko girbi ko ajiya a rumbuna, duk da haka, Ubanku na sama yana ciyar da su. Ashe, ba ku fi su daraja nesa ba?