Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Encourage themselves
Ayoyi game da Encourage themselves
Dawuda kuwa ya damu ƙwarai domin mutanensa suna niyyar su jajjefe shi da duwatsu, kowannensu ransa ya ɓace saboda ’ya’yansa maza da mata, amma Dawuda ya sami ƙarfafawa a cikin Ubangiji Allahnsa.