Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Man's efforts are vain without

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Man's efforts are vain without

  1. Waƙar haurawa. Ta Solomon. In ba Ubangiji ne ya gina gida ba, masu gininta suna wahala a banza ne. In ba Ubangiji ne yake tsaron birni ba, masu tsaro suna yin tsaro a banza.

  2. Banza ne ka farka da wuri ka koma da latti, kana fama don abincin da za ka ci, gama yakan ba da barci ga waɗanda yake ƙauna.

  3. Akan shirya doki domin ranar yaƙi, amma nasara tana ga Ubangiji ne.