Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Ordering the ways of men
Ayoyi game da Ordering the ways of men
’Yan Adam sukan yi shirye-shiryensu a zukatansu, amma Ubangiji ne yake da ikon cika matakansa.
Da yawa ne shirye-shiryen zuciyar mutum, amma manufar Ubangiji ce takan cika.
Ubangiji ne yake bi da matakan mutum, Ta yaya wani zai fahimci hanyarsa?