Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: In our daily support
Ayoyi game da In our daily support
Sa’an nan ya albarkaci Yusuf ya ce, “Bari Allah a gaban wanda kakannina Ibrahim da Ishaku suka yi tafiya, Allahn da ya zama makiyayina dukan raina zuwa wannan rana,