Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Is ever watchful
Ayoyi game da Is ever watchful
tabbatacce, shi da yake tsaron Isra’ila ba ya gyangyaɗi ko barci.
Ni, Ubangiji na lura da ita; na yi ta yin mata banruwa. Na yi tsaronta dare da rana don kada wani yă yi mata ɓarna.