Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Is righteous

2 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Is righteous

  1. Ubangiji mai adalci ne cikin dukan hanyoyinsa yana kuma nuna ƙauna ga dukan abubuwan da ya yi.

  2. Yanzu ni, Nebukadnezzar, ina yabon Sarkin sama, ina waƙa ina kuma darjanta shi, saboda dukan abin da ya yi mini, mai kyau ne kuma dukan hanyoyinsa gaskiya ne. Kuma duk masu tafiya da girman kai zai ƙasƙantar da su.