Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Ordering the minutest matters
Ayoyi game da Ordering the minutest matters
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku.
Kai, ko gashin kanku ma duk an ƙidaya su.
Amma ko gashi ɗaya na kanku, ba zai hallaka ba.