Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Ordaining the conditions and circumstances of men
Ayoyi game da Ordaining the conditions and circumstances of men
Ubangiji ne yakan aika da talauci da kuma dukiya; yakan ƙasƙantar yă kuma ɗaukaka.
Yakan tā da matalauci daga ƙura, yă kuma ɗaga mai bukata daga tarin toka; yă zaunar da su tare da ’ya’yan sarki; yă kuma sa su gāji mulki na ɗaukaka. “Harsashin duniya na Ubangiji ne; a bisansu ne ya kafa duniya.
Ba wani daga gabas ko yamma ko hamada da zai ɗaukaka mutum.
Amma Allah ne mai yin shari’a, yakan saukar da wannan, yă kuma tayar da wani.