Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Overruling wicked designs for good

5 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Overruling wicked designs for good

  1. Yanzu dai, kada ku damu, kada kuma ku yi fushi da kanku saboda kun sayar da ni a nan, gama Allah ya aiko ni gabanku ne don in ceci rayuka.

  2. Ga shi shekaru biyu ke nan ake yunwa a ƙasar, kuma da sauran shekara biyar masu zuwa da ba za a yi noma ko girbi ba.

  3. Amma Allah ya aiko ni gabanku ne don in adana muku raguwa a duniya, in kuma ceci rayukanku ta wurin ceto mai girma.

  4. Kun yi niyya ku yi mini lahani, amma Allah ya nufe wannan ya zama alheri don yă cika abin da yanzu yake faruwa, ceton rayuka masu yawa.

  5. To, ina so ku sani ’yan’uwa, cewa abin da ya faru da ni ya sa cin gaban bishara.