Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Cannot be defeated

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Cannot be defeated

  1. Sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Zan ɓad da kama in shiga wurin yaƙi, amma ka sa kayan sarautarka.” Saboda haka sarkin Isra’ila ya ɓad da kama, ya shiga cikin yaƙi.

  2. Amma wani ya ja bakansa kawai ya bugi Ahab sarkin Isra’ila a tsakanin sassan kayan yaƙinsa. Sai sarki ya ce wa mahayin keken yaƙinsa, “Juye, ka fitar da ni daga yaƙin. An ji mini rauni.”

  3. Babu hikima, babu tunani, babu shirin da zai yi nasara a kan Ubangiji.