Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: In adversity
Ayoyi game da In adversity
ya ce, “Tsirara na fito daga cikin mahaifiyata, tsirara kuma zan koma. Ubangiji ya bayar, Ubangiji kuma ya karɓa; yabo ya tabbata ga Ubangiji.”
Na yi tunani a kan farillanka na kuma lura da hanyoyinka.