Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: The special preservation of saints
Ayoyi game da The special preservation of saints
Gama Ubangiji yana ƙaunar masu aikata daidai kuma ba zai yashe amintattunsa ba. Za a hallaka masu aikata mugunta gaba ɗaya, ’ya’yan mugaye za su hallaka.
Gama zai umarci mala’ikunsa game da kai don su tsare ka a dukan hanyoyinka;
Kai, ko gashin kanku ma duk an ƙidaya su.