Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Have full confidence in
Ayoyi game da Have full confidence in
Kullum nakan sa Ubangiji a gabana. Gama yana a hannun damana, ba zan jijjigu ba.
can ma hannunka zai bishe ni, hannunka na dama zai riƙe ni gam.