Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Delivering saints
Ayoyi game da Delivering saints
Tabbatacce zai cece ka daga tarkon mai farauta da kuma daga cututtuka masu kisa.
Kamar tsuntsaye masu shawagi a sama haka Ubangiji Maɗaukaki zai kiyaye Urushalima; zai kāre ta ya kuma fanshe ta, zai ‘ƙetare’ ta ya kuma kuɓutar da ita.”