Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Providence of God: Sometimes dark and mysterious
Ayoyi game da Sometimes dark and mysterious
Adalcinka yana kama da manyan duwatsu, hukuncinka kamar zurfi mai girma. Ya Ubangiji, kana lura da mutum da dabba.
Sa’ad da na yi ƙoƙari in gane wannan, sai ya zama danniya a gare ni
Hanyarka ta bi ta cikin teku, hanyarka ta bi cikin manyan ruwaye, duk da haka ba a ga sawunka ba.
Kai, zurfin yalwar hikima da kuma sanin Allah yana nan a yalwace! Hukunce-hukuncensa kuma su fi gaban bincike, hanyoyinsa kuwa sun wuce gaban ganewa!