Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Is of God
Ayoyi game da Is of God
Daga wurin Ubangiji ne ceto kan zo. Bari albarkanka yă kasance a kan mutanenka. Sela
Ceton adalai kan zo daga Ubangiji; shi ne mafaka a lokacin wahala.
Tabbatacce hayaniyar bin gumaka a kan tuddai da duwatsu banza ne; tabbatacce a wurin Ubangiji Allahnmu ne akwai ceton Isra’ila.