Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: A helmet
Ayoyi game da A helmet
Ya yafa sulke a matsayin rigar ƙirji, da hulan kwanon ceto a kansa; ya sa rigunan ɗaukar fansa ya kuma nannaɗe kansa da kishi kamar a cikin alkyabba.
Ku kuma ɗauki hular kwano na ceto, da takobin Ruhu, wato, Maganar Allah.