Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salvation: Is of the purpose of God
Ayoyi game da Is of the purpose of God
wanda ya cece mu ya kuma kira mu ga rayuwar tsarki ba saboda wani abin da muka yi ba sai dai saboda nufinsa da kuma alherinsa. An ba mu wannan alheri cikin Kiristi Yesu tun fil azal,